iqna

IQNA

sojojin Najeriya
Tehran (IQNA) sojojin Najeriya sun ce sun dakile wani yunkurin da Boko Haram ta yi na kai hari a garin Geidan da ke jihar Yobe.
Lambar Labari: 3485843    Ranar Watsawa : 2021/04/24

Tehran (IQNA) akalla sojojin kasar 70 ne suka rasa rayukansu a wani harin kwantan-bauna da aka kai musu a arewa maso gabashin kasar.
Lambar Labari: 3484656    Ranar Watsawa : 2020/03/25